Loading...
Hausa Entertainment
For Everyone
Telegram WhatsApp Channel
Ana buɗe shafin biyan kuɗi...
Please wait • Jira kaɗan

Indian Hausa: fina-finan Indiya masu fassarar Hausa

HausaFlix gida ne na Indian Hausa: fina-finan Indiya da aka fassara zuwa harshen Hausa, domin ka kalla ka fahimci kowace magana. Muna ƙara sababbin fina-finai da jerin shirye-shirye (series) a kai a kai.

Za ka samu fassarar Algaita da fassarar Sultan, da sauran fina-finan Indiya masu fassarar Hausa. Ka buɗe HausaFlix a waya, kwamfuta ko app ɗin Android ka fara kallo.

Fina-finai (94)

Tambayoyi (FAQ)

Menene Indian Hausa?

Indian Hausa fina-finan Indiya ne (Bollywood da na kudancin Indiya) da aka fassara zuwa Hausa, don masu kallo su fahimci labarin cikin yaren su.

A ina zan kalli Indian Hausa?

A HausaFlix. Ka shiga hausaflix.com ko ka sauke app ɗin HausaFlix daga Google Play, ka zaɓi fim ka fara kallo.

Akwai fassarar Algaita da Sultan a HausaFlix?

Eh. Muna da fina-finan fassarar Algaita da na fassarar Sultan, da sauran fina-finai da series.

Duba dukkan fina-finai (Browse all movies)