yaushe za a fara jamb registration 2022 cikakken bayanin jamb 2022

yaushe za a fara jamb registration 2022 cikakken bayanin jamb 2022

Dubban Dalibai Suna son sanin Yaushe za’a fara jamb exam 2022, jamb registration 2022. Da fatan dai mai karatu yana cikin wadanda zasuyi jamb registration kuma ya zauna jamb examination Nigeria, domin a yanzu zamu fara fayyace komai da kuke bukatar sani dangane da jamb exam 2022 domin ku garzaya ku fara shire-shire.

Read this post on popularly examination guides website zamgist

Ku dannan kuna son samun sabbin shire-shiren mu domin turo maku shirin mu masu amfani idan muka saka Hausaflix

 Topic: Jamb registration 2022

 About: Jamb exam 2022

Jamb form price 2022: N4700

Jamb form sell date: 17th February 2022

Jamb form sell closing date: 5th april 2022

Jamb exam date: 17th april 2022

Jamb exam closing date: 30th april 2022

 

Yaushe za afara jamb 2022

Domin dukkan dalibin da yake son zauna jamb exam 2022 yana bukatar ya san wani abi dangane da jamb 2022, ba haka kawai ba kaje ka zauna jamb exam ba tare da wani shiri ba, domin dalibi na bukatar ya iya jamb 2022 registration, yasan jamb form, da jamb novel, da kuma yadda ake amsa jamb answer a 2022

Wannan Darasi ya Kunshi

 • Bayani akan ma’anar jamb
 • Jamb 2022 registration
 • Jamb 2022 exam date
 • Jamb 2022 price
 • Daga karshe

 

 • BAYANI AKAN MA’ANAR JAMB

 

Yaushe za afara jamb 2022

Mai yiyuwa ka taba jin kalmar jamb ko? Lallai a wuraren karatu da dama ana fadar wannan kalma ta jamb, kamar yanzu da mai karatu yake bukatar sanin komai dangane da 2022 jamb examination, da jamb registration.

Jamb gajarci ce mai cike da ma’anar  JOINT ADMISSION AND MATRICULATION BOARD, jarbawa ce ta Nigeria da ake rubutawa domin samun cancantar shiga babbar makaranta, wato jami’a a Nigeria. Ana auna ilmi da fahimtar dalibai ne domin a zabe wadanda suka cancanta.

 • JAMB 2022 REGISTRATION

Jamb 2022 registration na nufin mika bayanan dalibi ko daliba wanda zai rubuta jamb exam, zuwa ga kundin jamb domin wanda jami’an kula da gudanar jamb ke kula da shi, kuma ita wannan jamb registration da kunshi mika bayanai kamar haka:

 1. NATIONAL IDENTITY NUMBER (NIN)
 2. Valid registered email address Idan baka da to ka buda gmail anan yanzu
 3. Jamb profile
 4. Full name
 5. Date of birth
 6. Passport photograph
 7. Jamb E-pin

Yaushe za afara jamb 2022

Ana bukatar wanda zai rubuta jamb 2022 ya mallaki abubuwan da ake bukata domin ya saukaka ma kansa yin wannan registration. Idan kuma ya mallake su to zai iya yin jamb registration cikin saukin a lokaci kankani.

HASKE GA MASU JAMB REGISTRATION 2022

 • Zaku iya buda NIN a wayoyin ku ko Computer a yanar gizo cikin sauki
 • Ku buda Jamb profile da hanyar tura sakon cikakken bayanin (surname, middle name and first name) ga lambar nan 55019 katin naira hamsin ne kadai za’a cira.
 • Sai a ku biya jamb e-pin registration a online, ko a banki.
 • Sai ku ziyarci sanannan cibiyar Jamb CBT domin idar da jamb registration.
 • Sai ku cika online jamb application form, ta sanya sunan ka, jahar ka, local government da saura wadannan bayanan.
 • A CBT center za’ayi maka biometric finger print, photo a tura a cibiyar jamb CBT.
 • Sai ku tura O’LEVEL RESULT, idan bakuda o’level result wato sakamakon jarabawar sakandare, to sai ku jira yana fitowa kuyi saurin dora shi a jamb profile din ku.
 • Sai ku karbi E-slip a matsayin shaidar kunyi jamb register.

 Kuna bukatar Nishadi da wadannan:

Kalaman Soyayya Masu Dadi Saurayi da budurwa 2022

izzar so episode 74 bakori tv original

 2022 JAMB FORM PRICE

Duka duka za’a siyar da Jamb form 2022 akan naira 4700.

 • Jamb registration form: N3500
 • Jamb CBT registration: N700
 • Jamb 2022 textbook: 500
 • Total jamb 2022: 4700 – Yaushe za afara jamb 2022

JAMB FORM 2022 DATE

Jamb form shi ke dauke da bayanan abin da zaku cika akai, dukkan abin da jami’an jamb ke bukata yana a cikin jamb form 2022. Kuma za’a fara siyar da jamb form 2022  a 17th  February 2022 a rufe a 5th April 2022.

JAMB 2022 EXAMINATION DATE

Starting date: 17th April 2022

Closing at : 30th April 2022

 • Daga karshen Bayanin Jamb registration 2022

Kada ku mance Hausaflix na bayani ne domin samun amfani da cikakkiyar fahimta ga masu ziyarar shafin ta, ku kasance damu ta hanyar dannan muna son samun sabbin shire-shiren mu, wannan kyauta ne da ga hausaflix.

Idan akwai tambaya dangane da bayanin jamb exam 2022 to kada kuyi jinkirin turo mana tambayoyin ta hanyar comments domin karin haske akoda yaushe zamu amsa muku tambayoyin ku.

Share your love

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *