Cikkaken Littafin, Tarayya Hausa Novel Complete, in PDF, MP3,TXT, DOCX

Cikkaken littafin, Tarayya Hausa Novel Complete, in PDF, TXT, DOCX

 

Tarayya Hausa Novel Complete, Tarayya novel complete, Written by Mahmugee, Original novel on your phone free on Hausaflix.com Africa No. #1 Tarayya hausa novel download pdf Keep up with all the Tarayya latest novels 1 – 60 now read and listen tarayya complete novel audio. Mahmugee’s novel, best novel writer in format of .PDF, .TXT, .DOC Files of Tarayya novel Complete.

Tarayya table of  contents

Karanta ko ku saukar da shahararrin hausa novels a wayoyin ku txt, pdf, doc, mp3

 1. Tarayya hausa novel brief introduction.
 2. Writer of this hausa novel.
 3. Fans of this hausa novel.
 4. How to download novel
 5. Conclusion

Tarayya novel complete…

[download id=”582″]

Read and download novel, tarayya novels hausaflix.com, entertainment…

Tarayya novel introduction

Tarayya kayatattacen hausa novel ne da ke da dadin karatu ga masu karanta novels, lallai wannan littafi ya shahara kuma musamman karanta shi a irin wannan yanayi.

Littafin tarayya ya kunshi soyayya da karantar da darasin rayuwa. A cikin wannan “tarraya” complete, zaku samu jin dadi, da natsuwar da kuke bukata. Kada ku bari a baku labari ku karanta da kanku, a wayoyin ku.

Writer of this Novel

 • Name: Mahmugee
 • Popularly known as: Mahmugee

Author’s speech

Alhamdulillah Ina godiya ga Allah me kowa me komai da yasa na Kammala littafin *INA DANGINA* Lafiya Ubangiji nake roko yasa a tsinci darasin da ke ciki, saboda ba wai muna son ku karanta Labarin mu bane kuji dadi da nishadi, muna son a hada da darasin dake ciki,  sannan kuma gashi zan fara *Tarayya* Ina rokon sa yadda zan fara shi yanzu, Allah yasa mu gama lafiya, Ubangijin nake sake roko yasa yasa a amfana lafiya, amin summa amin

Download Best Novel:

Cikkaken littafin, Izzar Mulki Hausa Novel, in PDF, TXT, DOC  

Izzar so episode 75: original, bakori tv, hausa series

 • Fans of this novel
 1. Godiya ta musamman ga :-
 2. *HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
 3. *Tarraya FANS 1*
 4. Tarayya  novel FAN 2*
 5. *Maryam usman bingi*
 6. *SADIDIN BABA*
 7. *MARYAM ALIYU*
 8. *UMMI AUWALU*
 9. *RANAN NADAMA FANS*
 10. *MRS ALIYU HAUSA NOVELS*
 11. *KISHIYA CE FANS*
 12. *MRS BASAKWKWACE*
 13. *PURE HEART*

How to download this novel

You can download this novel in the format you like pdf,txt,doc by clicking download links on this page

CONCLUSION

Alhamdulillah, Ayau Allah yayi na kawo karshen littafina me suna *Tarayya* sai mun hadu a sabon littafi kuma.

Ina godiya da gudumawar ku

Fan kuma ban manta kuma ina yinku over.

 

Our Facebook page

Share your love

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *