Naziru Sarkin Waka Atiku Abubakar Sai Mun Bata Wuta 2022

Naziru Sarkin Waka Atiku Abubakar, Wakar Sai Mun Bata Wuta 2022, Sarkin Waka Atiku Abubakar, Sabuwar wakar da Naziru ya rerawa Dan takarar shugaban kasan na PDP Atiku Abubakar Mai taken ” Sai mun Bata Wuta”

Kalli wakar naziru sarkin waka atiku “Sai mun bata wuta…

Naziru Sarkin waka yayi amfani da manyan kalaman jan hankali wajen rera wannan waka ga yan Nigeria domin su farka su hankalta su zabi shugaba Atiku na PDP domin shi zai chanja kasa.

Related

Malan Bello Yabo yace Shugaba Buhari Yaci Amanar yan Najeriya

Nura m inuwa da ransu za’ayi komai latest Hausa song download

FILM: Black Adam Release Date, Moving to October 21, 2022 from 29 july

Inda yake kara tsoratar da yan Nigeria dasu gudu sake zabar APC saboda shine kadai mafita.Dan takarar APC Ahmed Tinibu ya tsufar ma mulkar kasar Nigeria kamar yadda mafi yawan yan kasar ke cewa.

Naziru Sarkin Waka Atiku Abubakar

Magoya bayan PDP sun ji dadi sosai da fitar da wannan waka inda suke fadar Madallah da wannan waka daga bakin sarkin waka Naziru.

Yanayin karbuwar ta

Wakar ta samu karbuwa a jihohin Nigeria lungu da sako, inda ta zama cikin jerin ababen da ake nema a shafin google.

Wasu suna fadar maganin rarara kenan sarkin waka.

Rarara ya fidda wakar jagaba a kwanakin baya wakar da da yawan mutane basu ji dadin taba, suna cewa Rarara yana tallata Tinibu kuma bai kamata ace tsoho kamar Tinibu ba ya mulki Nigeria.

Saboda haka tallata Tinibu ba ma abi mai kyau bane.

Haka wasu ke cewa Rarara yaci amanar arewa sabida son kudin sa kawai.

Abin da asa wakar Naziru ta sai mun bata wuta ta zama ruwan dare kewaye gari.

A saman wannan shafin zaku iya kallan wakar domin nishadi.

Wannan shafin hausaflix ne shi ta kawo maku wannan waka domin nishadi.

https://facebook.com/hausaflixng

Share your love

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *