Maganin Karfin Maza, Na Gargajiya, English da Islamic medicine

Maganin Karfin Maza idan ana maganar maganin karfin maza ma’ana ana nufin maganin karfin jima’i na da namiji, Sannan akwai kalolin maganin misali:

Maganin KARFIN MAZA Islamic Medicine
Maganin karfin maza na gargajiya
Maganin KARFIN maza da kankancewar gaba
Zauren Fiqhu maganin karfin maza

Duka wadannan kalolin magani da cibiyoyin maganin suna da matukar amfani kuma mai karatu yakamata ya fahimci wannan bayanin domin kawo karshen matsalar da kansa. Ba ku bukatar wani yasan sirrin ku, kuma da kudi kadan zaka magance wannan matsala.

wadannan kalolin maganin karfin maza nagargajiya, ko Maganin KARFIN maza da kankancewar gaba, maganin karfin maza na english duka suna da inganci sosai.

Maganin kara tsawon azzakari da girman da kauri

Hukuncin Shan azzakarin namiji ko tsotsar farjin mace yayin saduwa

 

Daren farko na aure, Ango Da Amarya A Daren Farko

Yadda Ake Saduwa Da Amarya A Daren Farko, ladubban daren farko
Kafin mu fara mai karatu yakamata yasan mi ke kawo matsalar raunin gaban namiji?

ABUBUWA 5 DAKE KAWO RAUNIN GABAN NAMIJI:

 • HAWAN JINI:
 • CIWON SUGAR.
 • CIWON BASUR.
  DISEASE.
 • INFECTION ( SANYI ):
 • SHAN TABA
 • DAMUWA
 • RASHIN ISASSHEN ABINCI MAI
 • GINA JIKI
 • RASHIN MOTSA JIKI
 • WASU MAGUNGUNA
 • HADARI
 • WASU NAU’IKAN ABINCI
 • SHAN MIYAGUN KWAYOYI
 • RASHIN ISASSHEN BARCI
 • KALLON FINA-FINAN BATSA

Yana da kyau ka fahimci Bayanin Cututtukan, ko kuma ka tafi zuwa kasa domin karanta bayanin maganin karfin maza

Alamomin Raunin Mazakuta:

Wadanne alamomi ne mutum zai ji ya fara tunanin yana da matsalar raunin mazakuta ?.

a. Rashin Mikewar Azzakari; Haka na faruwa ko da an yi tunanin jima’i ko kuma ma an samu haduwar jikin mace da shi mai matsalar.

b. Saurin Kwantawar Azzakari; Abin nufi anan azzakarin zai mike sai dai ba da jimawa ba, sai ya kwanta, tun kafin aje ga saduwa ko kuma da zarar an fara. A lura wannan na da banbanci da saurin kawowa, saboda anan za ta kwanta ne ba tare da mai matsalar ya kawo ba.

c. Rashin Sha’awa; Mai wannan matsala zai ji ba ya sha’awar saduwa da iyali. Ma’ana gaba daya sha’awarsa ta gushe.

Duk namiji DA zai sha magani ya kamata ya duba KO yana DA wannan matsalar kafin shan maganin ( KARFIN MAZA ).

sanna yanzu gaskiya akwai ( TALAUCI KO DAMUWA ) yana matukar tasiri GA mutanen mu.

WANNAN MAGANIN ZAN HADA DOMIN MAGANIN MATSALAR SHINE:

KAYAN HADIN:

 1. ZUMA (cokali 3)
 2. HABBATUSAUDA (Cokali 2)
 3. HULBA (Cokali 2)
 4. MADARA ( SHANU KO RAKUMI MAI
 5. KYAU) Kofi daya.

Sai a Dora madara kan wuta sai a zuba Zuma da habba DA hulba ya Kai 30 min yana kan wuta.

Zaka sha wanna hadin DA safe kafin kaci abinci 6am DA dare 8pm.

Insha Allah za’a dace

MAGANIN KARFIN MAZA

Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da wannan lokaci ina fatan muna cikin koshin lafiya.

Amfanin soyayya da karamar yarinya da Matsalolin Su

Yadda ake furta kalmar so, kalaman tsara mace, kalaman sace zuciyar mace

Kalaman Yabon Budurwa: Da Labaran Soyayya Masu dadi

A yau ma muna dauke da wata fa’ida wacce take kara karfin da namiji,kuma mata ma zasu iya amfani da wannan fa’ida domin karin niima.

 

ABINDA ZAA NEMA.

 1. ganyen Zogale
 2. Citta
 3. Kaninfari
 4. Masoro
 5. Kimba.

 

Kowanne ana son a samu busashshe, sai a hade a dake su suyi kaushi, zaa rika diban karamin chokali a zuba a shayi mara madara, tsawon minti 15 sannan a sha, safe da yamma.

Wannan fa’ida kuma tana maganin sanyin mara ciwon mara mataccen maniyyi da amosanin mara.

Allah yasa mu dace

Wasu daga cikin Maganin Karfin Maza.

1. Dabino; Yadda ake amfani da shi, shine, ka samu dabinonka mai kyau guda 13 ko 15 sai ka wanke, ka zuba a mazubi mai tsafta sai ka zuba ruwa ya sha kansa, ka bar shi tsawon awa uku sannan ka cinye. Idan da hali ayi safe da yamma, amma idan ba hali sai aci da yamma kadai.

Sai dai ba a son aci wannan hadi da zarar an kammala cin abinci, idan son samu ne ana son aci lokacin da ake jin yunwa, sai a jira mintuna 20 zuwa 30 kafin aci wani abinci.

2. Kwai; Za a samu kwan kaza guda 2, babban cokali 1 na garin habbatus sauda, sai a cakuda su sosai sannan a soya sama-sama kar ya kone, sannan a cinye.

3. KANKANA ; Kankana na kunshe da wasu sinadarai dake aiki kwatankwacin maganin karfin maza na zamani da ake kira ‘Viagra’ a turance. Don haka tana kara karfin maza sosai.

Don a samu amfaninta sosai za a sha mintuna 30 kafin fara jima’i. Ana bukatar a cinye har wannan farar tsokar da kuma ‘ya’yan. kuma kar a sha lokacin ciki na cike, amfi son a sha kafin cin abinci kuma a saurara bayan an sha zuwa mintuna 20 zuwa 30 kafin a bi ta da abinci.

4. Ayaba; Ta na da sanadarai dake karawa namiji kuzari, sai a ci guda uku ko biyu kafin jima’i da mintuna 30. Kamar kankana ba a son cin ta da zarar an kammala cin abinci.

5. Man Kanumfari; shi kuma za’a samu mai kyau wanda ba shi da hadi sai a shafe azzakari gaba daya mintuna 30 kafin jima’i.

6. Namijin Goro; Cin namijin goro akalla guda biyu a rana ya kan dawowa namiji kuzarinsa. An jarraba an tabbatar da hakan sakamakon wasu sanadarai dake cikinsa mai matukar fa’ida wajen samar da karsashi ga maza.

Hausaflix on Facebook

Share your love

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *