Asin da asin episode 1

Asin da Asin episode 1: asin da asin hausa film Kayataccen shiri ne da jarumi adam a zango ke shiryawa tsawon lokaci domin nishadantar da dumbin magoya bayan sa.

Asin da asin Hausa film

[arve url=”https://youtu.be/vu3u-8Mm0xY” /]

 

Shirin asin da asin series da aka dau tsawon watanni ana shirya shi za’a fara nuna shirin (asin da asin episode 1) a shafin hausaflix gobe 12 ga watan satumbar shekarar nan misalin karfe takwas na yamma 8pm. Sannan kuma za’a nuna shi a YouTube channel na Adam a zango Official.

 

Adam A Zango Sa’a featuring Safiya Ghana Mp3, Full HD

Kalli Labarina Season 5 episode 2 Na Saira Movies

Mata: maganin kara kiba da hips

sanadin gata complete hausa novel

Cikkaken littafin, Izzar Mulki Hausa Novel, in PDF, TXT, DOC  

Tabbas Wannan Film Mai Suna Asin Da Asin Ya Samu Aikin Mai Kyau Domin Anyi Amfani Da Kayan Aiki Na Zamani Asin Da Asin Film Ne Wanda Adam A Zango Ya Shirya Domim Nishadantarwa.

Adam A Zango ba bako bane wajen kawo shirye shirye masu dadi wanda suke zuwa da salo kala kala. Kaman yadda mashahurin jarumin ya fitar da wani fim mai suna Gwaska.

Jarumin ba bako bane wajen kokarin ya faran tawa masoyansa rai ba kaman yadda yayi wani Fim dinsa mai suna farin Wata amma daga baya kuma ya dakata dayinsa.

 

 

Haka kuma Adam a zango yayi sanarwar Dawowa da kayataccen Shirin na na Farin wata Sha kallo.

Hausa Novels, Hausa novels Complete, in PDF, txt, docx

Rashin Sani Hausa Novel, Complete, PDF, TXT, DOC  

Maganin kara tsawon azzakari da girman da kauri

 

Shidai wannan shiri ya kunshi manyan jaruman Kannywood kwararru wajen aikin su.

 

Ya shirin yake.

Adam a zango ya dauki lokaci mai tsawo tare da abokan aikin sa suna shirya wannan film mai suna asin da asin. Yanzu sun kammala Season 1 gaba daya, wanda za’a fara sakin Asin da asin season 1 complete daki-daki episode episode a kowace ranar litinin da karfe takwas na yamma, wato 8 pm ba tare da jinkiri ba har sai an kammala shirin na asin da asin complete season one.

Asin da asin Season 1 ya kunshi jerin episode kamar yadda zamu lissafa maku a kasa, kufara kallo akowane sati ranar litinin misalin karfe 8pm zamu kawo muku episode daya har zuwa karshen season 1, batare da bata lokaci ba kuma zamu dinga kawo muku cigaban sa.

Asin da asin episode one
Asin da asin episode 2
Asin da asin episode 3
Asin da asin episode 4
Asin da asin episode 5
Asin da asin episode 6
Asin da asin episode 7
Asin da asin episode 8
Asin da asin episode 9
Asin da asin episode 10

A wannan makon zamu kawo muku asin da asin season 1 episode 1.

Ku sha kallo lafiya asin da asin.

Hausaflix ke da hakkin wannan bayani ba’a yarda wani ya wallafa ta hanyar kofyin ko chanza wani abi daga cikin bayanan mu. Kuna iya ziyartar mu a shafin mu na Hausaflix on Facebook

Ko kuma a tumtube mu a shafin mu a kan shafin mu wato Contact Us

 
Share your love

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *