▶
INDIAN DA KORIYA SABON FASSARA
Other

Ka shirya don kallon sabon fim ɗin TOXIC, wani fim mai cike da action, tashin hankali, fashe-fashe da abubuwan ban sha'awa. 🎬🔥
Fim ɗin yana zuwa da Hausa Dub, domin masu kallon fina-finai su ji daɗin labarin cikin harshen Hausa.
Wannan fim ba Series ba ne.